tr-APK.com
Android için Apk dosyaları
Kısa bilgi
Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) apk dosyasının derecelendirme puanı 10 üzerinden 0. Bu kümülatif bir derecelendirmedir. Google play store'daki en iyi uygulamaların çoğu 8 ile 10 arasında puanlara sahiptir. Google play store'daki toplam yorum sayısı 0. Beş yıldızlı yorum sayısı 0. Bu uygulama 0 kullanıcı tarafından kötü olarak puanlanmıştır. Google play store'daki tahmin edilen indirme sayısı 50+ downloads 'un üzerindedir. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ), Arkadaş kategorisinde bulunur: etiketlerine sahiptir. tarafından geliştirilmiştir. ChoiceSSB. ile choiceapps8@gmail.com adresinden e-posta yoluyla iletişime geçebilir veya not exists üzerinden web sitelerini ziyaret edebilirsiniz. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ), 4.4(Kitkat)+ sürümünde olan android işletim sistemli cihazlara kurulabilir. Sadece orijinal apk dosyaları sağlarız. Bu sitedeki materyallerden herhangi birinin haklarınızı ihlal etmesi durumunda bu durumu bize rapor edin. Ayrıca Google'ın apk dosyasını indirip big nox app player, bluestacks ve koplayer gibi android öykünücülerle çalıştırabilirsiniz. Bunun yanı sıra, Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya )'ın apk dosyasını indirip bluestacks veya koplayer gibi android öykünücülerle çalıştırabilirsiniz. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) apk'nın websitemizde bulunan sürümleri: 1.0.0. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) 'ın en son sürümü olan 1.0.0 2021/19/10 tarihinde yüklenmiştir
Ekran görüntüleri Makarantar Soyayya
Açıklaması Makarantar Soyayya

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! Wantn haka yake tabbas babu abin da yafi yani dadi a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya Wantan halintan bir zuciyarmu wato halittar yani.

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya, yani, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku ve masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka dünya. Gani nazo gareki ko na samu jin dadadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da Wantan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi ne yato jinin jikina. Yabonki shi ne abinkina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta zamto min numfashi na, benim bir ba zan iya rayuwabaa idan babu kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nake tashi da zancenki nake zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani,ki Talafawa ve marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki ve walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani ve manta komai. Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho bir yayin da suka yo arba da kyakkyawar topuz tana kusanto almajirinta, idan naji bir kira sunanki sai naji wani nishadi tamkar an yimun albishir da aurenmayi, duniya kinunki, duniya kinuni hadi da duk kaina farin ciki na idan ve tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani a cikin zuciyarki sarauniyar mata.

Sürüm geçmişi Makarantar Soyayya
Yenilikler Makarantar Soyayya 1.0.0
Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So
Lütfen bu uygulamayı değerlendirin
Daha fazla bilgi
Diğer Makarantar Soyayya APK sürümleri Android için
Popüler android uygulamalar